TARIHIN IMAM HUSAIN( AS)(4)
Mazlumiyyar Sayyida Zahra (as)
Kamar yadda na yi bayani a baya cewa bayan wafatin manzon Allah (saww) sayyida Zahra (as) ta faɗa cikin wani muwuyacin hali wanda abin takaici ta fuskanci waɗannan matsaloli ne daga waɗnda suka naɗa kansu a matsayin khalifofin Annabi Muhammad (saww), babu shakka Sayyida Zahra ta kasance abar zalunta, domin an yi mata zaluncin da duk wanda ya san matsayinta da irin darajarta a wajan Allah da manzonsa, sannan ya ga irin muyacin halin da ta faɗa, zai yi mutuƙar baƙin cikin da kuma tausaya mata, ga misalin irin abubuwan da suka faru da Sayyida a taƙaiceSaɓawa Umarnin Annabi (saww) na cewa Ali shi ne khalifansa (saww)
Attachment | Size |
---|---|
2664168cc168d8765bc8094eb862b3d5.mp4 | 18.34 MB |
Ƙara sabon ra'ayi