ANNABI ADAM (A.S)
Annabi Adam (a.s) shi ne ya cancaji zama halifan Allah a duniya domin shi ne yake dauke da siffofin da suka cancanci halifan Allah a duniya. Mala'iku ba su cancanci matsayin ba saboda ba su da wadannan siffofin, kuma ba su da sha'awa da fushi da suke mahallin jarabawa ga mutum.
Attachment | Size |
---|---|
57b0741b54a3ebecc507205dec091c64.mp4 | 25 MB |
Ƙara sabon ra'ayi