Sayyeed Nasarallah Ya Yi Allah Wadai Da Kissan Aya. Namir Bakir Namir

 A wani labarin kuma sayyeed Hassan Nasarak jagoran kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon shi ma ya yi All...
Jagoran juyin juya halin musulmi Aya. Sayyeed Aliyul Khaminaee yay i All.. wadai da mahukuntan kasar saudia kan kissan Aya. Nimr Bakir Nimr.
Jagoran ya bayyana haka ne a safiyar yau Lahadi a lokacinda yake bada karatu ga manya manyn dalibai. Ya kuma yi kira ga kasashen duniya su dauki matakan da suka dashe a kan mahukuntan kasar saudia kan wannan da kuma zubar da jinin mutane da suke yi a kasar yemen da kuma Bahrain.
A wani labarin kuma sayyeed Hassan Nasarak jagoran kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon shi ma ya yi All..wadai da kisan Aya. Nimr Bakir Nimr. Ya kuma kara da cewa yawan zubar da jinin al-ummar musulmi wanda mahukuntar kasar saudia suke yi ya nuna cewa karshen mulkinsu ya kusa.

Ƙara sabon ra'ayi