‘Yan Boko Haram 2; Biya na Kamaru da Janathan

‘Yan Boko Haram 2; Biya na Kamaru da Janathan

Tun kwanaki wani rahoto mai inganci ya nuna yadda shugaban kamaru ya hadu da shugaban Nigeria janathan a Turai yayin da ya ba wa Janathan Shawarar yadda zai gama da musulmin Nigeria musamman manyan ‘yan siyasa da masu ilimi da kasuwancinsu.

Shi dai shugaban kamaru ya taba shirya wa kansa juyin mulkin karya da hadin bakin faransa yayin day a je ofishin jakadancin faransa ya buya sai kuma ya shelanta an yi masa juyin mulkin da bai yi nasara ba, aka kama mutane masu yawan gaske duk musulmi aka rika kashewa musamman manyan ‘yan kasuwa da masu ilimi da dukkan manyan sojojinsu da ‘yan sandansu.

Shugaban kamaru babban dan ta’adda ne maciyin amana da ya ci amanar ogansa Ahiju kuma daga karshe ya so kasha Ahijo day a bas hi mulki , daga baya ya yi makarkashiyar da Ahijo da kansa ya shelanta wa duniya cewa batun juyin Mulkin da shugaban kamaru mai ci yanzu y ace an shirya masa karya ne.

Sai dai ya shirya hakan ya kasha musulmi duka masu fada a ji, da duk wasu manyansu. Kuma lokacin day a shirya wa janathan haka bias shawarar da ya bas hi ta hanyar da zai kawar da ikon musulmi a Nigeria har abada, an sanar da mutane irin su Baban gida amma bas u dauki wani mataki kan hakan ba.

Yanzu dai shugaban kamaru ta bayyana cewa Isra’ila tana da hannu wurin bas hi wannan shawarar da shirya masa hakan. Don haka musulmin kamaru ya kamata ku kama Biya tun yanzu ku hukunta shi. Wani abin takaici ma kwanan nan yana daga cikin masu taimaka wa iyayen gidansa Isra’ila a kan ta’addancin da suke yi na kashe Falastinawa a yanzu haka.

Kai Allah dai ya tsine wa shugaban kamaru ya tarwatsa aniyarsa ya yi kaca-kaca da mulkinsa, ya hana shi jin dadin duniya da lahira. Kuma ya yi wa duk wani wanda yake da hannu wurin kasha musulmi a duk idan suke irin hakan. Kama daga shugaban Nigeria da duk wani mai hannu kan haka.

Jonathan dai ya sa duk wani gwamnan da ya bar jam’iyyarsa musamman wanda ya koma APC gaba don ya tsige su. Kuma tun da majalisun Nigeria na jaha da na kasa duk aladu ne da birai da karnukan janathan don haka ne da ya cuna musu gwamna sai ka  ji kawai sun zauna don tsige shi don kowa ya karbi kudinsa.

Lokacin ya yi da talakawan Nigeria zasu fara kasha irin wadannan aladun karnukan don su samu Demokradiyya mai amfani da dorewa.

Labari:

Aliyyu A Abdullahi

Zainab Husain

Ƙara sabon ra'ayi