Saudiyya ce Mai daukar Nauyin Yakin Isra’ila
Saudiyya ce Mai daukar Nauyin Yakin Isra’ila
Kasar Saudiyya ta sha alwashin daukar nauyin duk wata hasara da Isra’ila ta yi a yakar Falastinawa da take yi. Kasar ta nemi Isra’ila ta bude ofishinta a cikin Riyad kai tsaye don saukaka tattaunawa da bayar da duk wata gudummuwa da Isra’ila take nema wurinta.
Yanzu dai ta bayyana ga Falastinawa cewa ba wai kawai rashin taimakonsu da larabawa bas a yi ba, hasali ma su ne suke taimaka wa hard a kudi ga Isra’ila wurin kasha su. Don haka rana ta bayyanar da haske ga mai lura da hankali cewa a kowane zamani shi’awan ahlul baiti ne su ke taimakon musulmi ko da kuwa sunna ne ba ruwansu da mazhaba wurin taimakon.
Falastinawa sai ku sani cewa wahabiyawan da kuke taimaka wa don rushe jikokin manzon allah alawiyyawan siriya a shekarar da ta gabata, to su fa a yau sun yi fatawar ma haramun ne ma taimaka muku don ku san mai son ku kuma ku san mai kin ku.
Fassara Labari: Aliyyu A Abdullahi
Ƙara sabon ra'ayi