Camfi gun Salafawa Aljanu sun yi Bai'a

Camfi gun Salafawa Aljanu sun yi Bai'a

A daidai lokacin da salafawa suke rusa kaburburan waliyyan Allah da annabawansa, kamar yadda aka sani kwanan nan ne suka rusa kabarin annabi Yunus (a) da na su Ammar Yasir da sauran sahabbai can kwanakin baya. Amma lokacin da suke ganin tawassuli da ziyarar annabawa shirka sai gas hi suna surkulle da aljannu. Yanzu haka ma suna da’awar cewa wai aljanu biyu sun musulunta har sun yi wa jagoran Da’ish Abubakar Bagdadi bai’a.

Fassara Labari: Aliyyu A Abdullahi

Ƙara sabon ra'ayi