Kashe Ango da Amarya

Kashe Ango da Amarya

Salafawa Wahabiyawan Da’ish sun kashe Ango da Amaryarsa bayan sun shigo mota suna bukin angwanci. Su dai wadannan salafawan Da’ish sun addabi mutanen Iraqi da Siriya da kisa da yanke hannaye da wulakacin iri-iri.

Aliyyu A Abdullahi

Ƙara sabon ra'ayi