Shi'awa da Shi'anci-1

SHI'AWA DA SHI'ANCI

 

 

قَالَ رَسُول الله (صلّی الله عليه وَ آله):

اِنِّي تَارِكٌ فِيكُمُ الثَّقَلَيْنِ: كِتَابَ الله،ِ وَعِتْرَتِي اَهْلَ بَيْتِي، مَا اِنْ تَمَسَّكْتُمْ بِهِمَا لَنْ تَضِلُّوا اَبَدًا، وَانَّهُمَا لَنْ يَفْتَرِقَا حَتیّ يرِدَا عَلَيَّ الْحَوْضَ.

 

 

Manzon Allah (s.a.w) ya ce:

“Hakika Lallai ni mai bar muku nauyayan alkawura biyu ne; Littafin Allah da Ahlin gidana, ba zaku taba bata ba bayana har abada matukar kun yi riko da su, kuma su ma ba zasu taba rabuwa ba har sai sun riske ni a tafki[1]”. [Kogin Al-kausara]”

 

Wasu daga cikin madogarar wannan hadisi:

Al­Hakim Naishaburi, Al­Mustadrak alas sahihaini (Beirut), J. 3, Sh. 109-110, 148, 533 ; Sahih Muslim, (Fassarar Ingilish), littafi 31, hadisi 5920-3; Tirmizi, J. 5, Sh. 621-2, hadisi 3786, 3788; J. 2, p. 219; Sunann Nisa'I, hadisi 79; Ahmad bn Hambal, Al-Musnad, J. 3, Sh. 14, 17, 26; J. 3, Sh. 26, 59; J. 4, p. 371; J. 5, Sh. 181-182, 189-190; Ibn Asir, Jami'ul Usul,, J. 1, p. 277; Ibn Kasir, Albidaya wan nihaya, J. 5, p. 209; Ibn Kasir, Tafsirul Kur'anil azim, J. 6, p. 199; Nasiruddin Albani, Silsilatul Ahadisus Sahihain (Kuwait: Addarus Salafiyya), J. 4, Sh. 355-358




[1] - Assihah da Masanid.

Ƙara sabon ra'ayi