Durkusa wa Iyaye
Durkusa wa Iyaye
'Yan izala wahabiyawa kuma salafawa a cikin akidunsu sun yi da'awar haramcin durkusa wa iyaye haram ne, sun fasikantar da mutane kan wannan mas'ala kuma sun ma kafirta su, ba mu san me zasu ce ba game da dan izala Shekarau da ya durkusa wa Ubansa Janathan.
An dauko ; daga cikin rubutun Zainab Husain
Ƙara sabon ra'ayi