Kashe Mutane a Nigeria

Dasa Bom a Abuja

Wahabiyawan salafawan BOKO HARAM sun ci gaba da kashe musulmi da lalata musu kasashen bisa agandar isra'il, amurka, saudiyya, Qatar, da turai. Yana da kyau duk sa'adda al'ummar musulmi suka yi addu'a su sanya waxannan la'anannun kasashe a cikin addu'a, Allah ya hana jagororinsu zaman lafiya duniya da lahira, ya tarwatsa su, ya yi mana maganinsu.

Wahabiyanci salafanci ya sha alwashin rusa dukkan kasashen musulmi da lalata zaman lafiyarsu da kawo rikici tsakaninsu, da rashin yarda da sauran musulmi. Allah ya raba mu da dukkan kungiyoyin wahabiyanci har izala da da'awa group, da JTI , da su boko haram. Allah ka tarwatsa shirinsu na lalata kasashen musulmi da makircin haifar da rikici da savani tsakaninsu.

Ƙara sabon ra'ayi