Sace 'Yan Mata

Sace 'ya'ya 'yar makaranta;

Kullum muna maganar hadarin wahabiyawa mutane suna dauka wasa ne, yanzu ga shi wahabiyawan BOKO HARAM sun fara sace 'ya'ya mata suna kai wa suna yin JIHADIN NIKAH da su bisa fatawar su QARDHAWI da sauran malaman wahabiyawa. Ka da a manta irin wadannan tsinannun malaman wahabiyawan su ne suke bayar da fatawar da ta sanya su Abubakar Farfaru, su Mansur Sokoto da su Tureta, suka kashe musulmi masoya annabi (s) a sokoto.

Wahabiyanci ya lalata dukkan kasashen musulmi, shi addini ne na ibn taimiyya tsinanne da mabiyansu yau suke zartar da agendar turai, amurka da isra'ila a kasashen musulmi.

Allah ka la'anci wahabiyanci ka rusa shi, ka tozarta su, ka yi mana maganin makiya annabi da al'ummar musulmi duk inda suke.

Ƙara sabon ra'ayi