Kashe Wata Budurwa
Rashin imanin 'yan ta'addan wahabiyawan Siriya ya yawaita matukar gaske, yayin da iyayen gijinsu na Isra'il da Amurka da Turai suke ganin abin da suke yi amma sun yi shiru suna ta kashe mutane da suka hada da samari da 'yan mata da magidanta da matan aure da ma yara matasa masu yawan gaske.
Ƙara sabon ra'ayi