'Yan mata daga England

'Yan mata da yawa ne daga england suka tafi Siriya don aure da 'yan ta'addan wahabiyawa. Su dai wadannan 'yan ta'addan suna shawo kansu ne ta intanet ta hanyar nuna jarumtakar karya da suke da ita don su burge su. A yanzu haka 'yan mata da yawa ne suka tafi Siriya don su yi aure da 'yan ta'addan.

Ƙara sabon ra'ayi