Ta'addanci a Siriya
Abubkar dan wasan garin Tarabulus ta Labanon ya fashe kansa da bom da ya yi sanadiyyar kashe mutane da yawa a garin Hums na kasar Siriya. Wannan matashin dan wasa dai ya kasance daga cikin wahabiyawan garin, sai dai abin takaici da mamaki shi ne yadda wahabiyawan garin na Tarabulus suka yi walima da raba abinci da alewa na farin cikin abin da dan garin su ya yi na kashe mutane masu yawan gaske a garin na Hums.
Ƙara sabon ra'ayi