Kashe Musulmi a Afrika ta Tsakiya

Akwai tausayi matukar gaske yadda ake kashe musulmi ana kona su a Afrika ta Tsakiya yayin da sauran musulmin duniya suna gani ba su yi komai ba. Wannan lamarin dai haka yake kan duk wani musulmi a duniya da yake fuskantar wulakanci da kisa, yayin da kasashen duniya suke nuna halin ko'inkula da abin da yake wakana. Faransa da sauran sojojin kasar sakamakon munafunci suna gani ana kashe musulmi amma babu wani mataki da suke dauka.

Ƙara sabon ra'ayi