Fatawar Wahabiyawa ta yin Ta'addanci

Daga daga cikin abin da samarin saudiyya suke gaya wa shabakar nan ta mbc shi ne cewa don me ya sa malaman wahabiyawa kamar su Ar'ur, da sarakunansu kamar su faisal ba sa tura 'ya'yansu ta'addanci zuwa siriya sai su yi ta tura 'ya'yan mutane, ko su ba sa son aljanna ne.
Samarin da manyan mutane masu 'ya'ya da aka kashe a yaqin siriya sun koka kan abin da la'anannar gwamnatin ta'addanci ta saudiyya take yi na taimaka wa ta'addanci a duniya.

Ƙara sabon ra'ayi