Jarabawar Salafawa a Iraqi
Sakamakon yawan 'yan ta'addan salafawa wahabiyawa a Iraq, sai ga shi sun fara fasikanci da iskancin zina da matan mutane da su nan jihadin aure. Kananan 'yan mata irin su A'isha Addailami da kawayanta suna daga cikin 'yan matan da tsautsayi ya fada musu daga wahabiyawan, yayin da suka cafke su suka mika wa 'yan'uwansu 'yan Da'ish da sauran kungiyoyin wahabiyawa da sukan yi list din sunayen 'yan matan ta yadda kowace budurwa akan raba wa sama da mutane biyar zuwa goma da zasu yi fajirci da ita a kowace rana.
Ƙara sabon ra'ayi