Kashe xan Jakadancin Iran a Yaman
Ta'addancin Taliban din yaman ya fito fili ne tun lokacin da suka ga ana son samar da zaman lafiya tsakanin bangarorin Yaman. A bisa gaskiya wadannan wahabiyawan na Taliban ba sa son haka domin suna son ci gaba da yamutsa kasashen musulmi da wargaza su. Don haka ne zamu ga sun kashe 'yan diblomasiyyar Iran. Kamar yadda suka kashe wakilin tattaunawar sulhu na husawan yaman.
Ƙara sabon ra'ayi