Hankalin Bawahabiye

Ali Arrabi'i daga masu bayar da fatawar son rai daga wahabiyawan saudiyya, wannan malamin wahabiyawa yana da'awar cewa wai shi'a masoya alayen manzon Allah dole ne su biya jziya, wai da ma can tun lokacin halifofi suna biyan jiziya. Tambaya ga Ali Rabi'i mabiyin tafarkin Ibn Taimiyya na gaba da Ali da mabiyansa ita ce, kowa ya san shi'ar Ali da manzon Allah saw ya yi magana kansu irin su sahabi Salman, Miqdad, Abuzarr, Ammar. Kawo mana inda suka zama kafirai, kawo mana in da suka biya jiziya !?

Ƙara sabon ra'ayi