Ta'addancin Saudiyyawa

Gwamnatin Saudiyya ba ta gaji da shan jinin musulmi ba musamman masoya alayen annabi da tarikun sufanci, DAISH ita ce kungiyar farko ta Al'qa'ida mai kunshe da mayaka da ta shahara da rashin imani, wadannan wahabiyawa ba su da wani hadafi sai yakar musulmi da waliyyan Allah. A yanzu haka Saudiyya ta sha alwashin ganin bayan gwamnatin Siriya da Iraq ta hanyar tura dalibanta da suka gama karatu da suka zo daga kasashe domin kashe musulmi. Allah ka tarwatsa wahabiyawan kafirta mutane da masu goyon bayansu na yammacin duniya.

Ƙara sabon ra'ayi