Ta'addancin Wahabiyawan Da'ish

Wannan wasu wahabiyawan Da'ish ne 'yan Alqa'ida da suka yanke kawukan wasu mutane sannan sai suka ci gaba da yin kwallo da kawukanku, wannan su ne 'yan Da'ish da su ne farkon jama'ar wahabiyawan Al'qa'ida da suka kafa sojojin ta'addanci kan musulmi. A yanzu haka duk duniya sun ishe ta, ba su raga wa sunna ko shii'a ba, ba su raga wa musulmi ko waninsu ba. Wannan ita ce hakikanin koyarwar dan Taimiyya da kudin sarakunan Saudiyawa.

 

Ƙara sabon ra'ayi