An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a Karbala

A yau alhamis ne miliyoyin al'ummar musulmi mabaiya Ahlul Bait[AS] suka yi dafifi a ciki da wajen haramin Imam Hussaini[AS] a birnin Karbala na kasar Iraki inda aka gabatar da juyayin tunawa da Arbaeen na Imam Hussaini[AS] bayan shahadar sa a Karbala a ranar goma ga......
Watan Muharram shekara ta 61 bayan hijirar Manzon Allah[SAWA].
An kiyasta cewa al'ummar musulmi daga sama da kasashe 130 ne ciki harda Turai da Amurka suka halarci wannan juyayi.
A nan Nigeria in Allah ya kaimu gobe jummu'a harkar musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaquob El-Zakzaky zata gabatar da irin wannan zaman a Husainiyar Baqiyyatullah.
Ga wasu hotunan da muka yiwa mai karatu tsaraba.

An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء

An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAn gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء

An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء

An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء

An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء

An gabatar da juyayin Arbaeen na Imam Hussaini[AS] a haramin sa a KarbalaءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء

harkarmusulunci.org

Ƙara sabon ra'ayi