Matakin Iran kan Turai

Majalisar dokokin kasar Iran ta bayyana kungiyar tarayyar turai a matsayin babbar mai kare ta'addancin duniya da lasisi, ta hanyar kare dukkanin ayyukan ta'addancin Isra'ila a kan al'ummar musulmin Palastinu.

Ƙara sabon ra'ayi