Ta'addancin Saudiyya

Jaridar Ukaz ta kasar Saudiyya ta ce, wasu majiyoyi a ma'aikatar harkokin cikin gida a kasar ta Saudiyya sun tabbatar mata da kashe wani adadi mai yawa na 'yan kasar da suke yaki a Syria a cikin wannan mako, daga cikinsu har da Abdulaziz Al-Subai'i, daya daga cikin jagororin 'yan kungiyar Alqaeda a Saudiyya.

Ƙara sabon ra'ayi