'Yan ta'addan Salafawa
'Yan ta'addan salafawan Siriya suna jefe matan da suka yi wa ciki da kansu, wannan rashin imani da rashin hankalin na wahabiyawan duniya ta koka da shi matukar gaske. Domin su ne suka yi wa matan ciki da sunan jihadin Aure, amma bayan sun yi musu ciki kuma suka koma suna jefe su wai karuwai ne. Rashin imani da rashin hankalin wahabiyawan salafawan ya munana matukar gaske.
Ƙara sabon ra'ayi