Makircin Saudiyya

A halin yanzu haka dai gidan sarautar Saudiyya ya zame kan gaba a fagen kara ruruta wutar rikici a kasar Siriya, baya ga mummunar rawar da mahukuntan kasar Saudiyya ke takawa a fagen bakanta sunan kasar Siriya a idon duniya, maitarsu ta kara fitowa fili ta hanyar hada kai da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a fagen fadada shirin aikewa da muggan makamai ga 'yan ta'addan Siriya.

Ƙara sabon ra'ayi