Kasar Masar

Babban secataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki- Moom ya
kirayi sojan kasar Masar dasu saki hambararen shugaba
Mohamed Morsi da wasu kusoshin jam'iyar sa ta 'yan Uwa
misilmi da suke tsareda tun bayan juyin mulkin da sukayi
masa Ran uku ga wanan wata. Sojoji sun kawar da Mursi ne sakamakon ayyukan ta'addanci da yake goyon baya, da kuma son rai da ya sanya a gudanar da mulki.

Ƙara sabon ra'ayi