ADDU'O'IN WATAN AZUMI RANAKUN GOMA NA UKU

ADDU'O'IN WATAN AZUMI RANAKUN GOMA NA UKU

ÏÚÇÁ Çáíóæã ÇáÍÇÏí æÇáÚÔÑæä: [ Çááøóåõãøó ÇÌúÚóáú áöí Ýöíúåö Åöáì ãóÑúÖÇÊößó ÏóáöíáÇ¡ æóáÇ ÊóÌúÚóáú áöáúÔøóíúØÇäö Ýöíúåö Úóáóíøó ÓóÈöíáÇð æóÇÌúÚóáú ÇáÌóäøóÉó áöí ãóäúÒöáÇð æóãóÞöíáÇð¡ íÇ ÞÇÖöíó ÍóæÇÆöÌ ÇáØøóÇáöÈöíäó ]. íóæã ÔåÇÏÉ ÃãíÑ ÇáãÄãäíä (Úáíå ÇáÓáÇã) æóãöä ÇáãäÇÓÈ Ãä íÒÇÑ (Úáíå ÇáÓáÇã) Ýí åÐÇ Çáíóæã æÇáßáãÇÊ ÇáøóÊí äØÞ ÈåÇ ÇáÎÖÑ (Úáíå ÇáÓáÇã) Ýí åÐÇ Çáíóæã æåöíó ßÒíÇÑÉ áóåõ (Úáíå ÇáÓáÇã) Ýíåö ÞóÏ ÇæÏÚäÇåÇ ßÊÇÈäÇ (åÏíÉ ÇáÒÇÆÑ).
ÇáÃÚãÇá ÇáÔåÑíÉ

Addu'ar Rana ta Ishirin da daya:
Ya Ubangiji ka sanya mini jagora zuwa ga yardarka a cikinsa, kada ka sanya wa shedan hanyar salladuwa a kaina a cikinsa, ka sanya aljanna masauki da mahuta gareni, ya mai biyan bukatun masu nema. [ita ce ranar shahadar Imam Ali (a.s)]

ÏÚÇÁ Çáíæã ÇáËÇäí æÇáÚöÔÑæä: [ Çááøóåõãøó ÇÝúÊóÍú áöí Ýöíúåö ÃóÈúæÇÈó ÝóÖúáößó¡ æóÃóäúÒöáú Úóáóíøó Ýöíúåö ÈóÑóßÇÊößó¡ æóæóÝøöÞúäöí Ýöíúåö áöãõæÌöÈÇÊö ãóÑúÖÇÊößó¡ æóÃóÓúßöäøöí Ýöíúåö ÈóÍúÈõæÍÇÊö ÌóäøóÇÊößó¡ íÇ ãõÌöíÈó ÏóÚúæóÉö ÇáãõÖúØóÑøöíäó ].

Addu'ar Rana ta Ishirin da Biyu:
Ya Ubangiji ka bude mini kofofin falalarka a cikinsa, ka saukar mini da albarkarka a cikinsa, ka datar da ni ga abubuwan yardarka, ka zaunar da ni farfajiyar aljannarka, ya mai amsa kiran masu matsuwa.

ÏÚÇÁ Çáíæã ÇáËÇáË æÇáÚöÔÑæä: [ Çááøóåõãøó ÇÛúÓöáúäöí Ýöíúåö ãöäó ÇáÐøõäõæÈö¡ æóØóåøöÑúäöí Ýöíúåö ãöäó ÇáÚõíõæÈö¡ æóÇãúÊóÍöäú ÞóáúÈöí Ýöíúåö ÈöÊóÞúæì ÇáÞõáõæÈö¡ íÇ ãõÞöíáó ÚóËóÑÇÊö ÇáãõÐúäöÈöíäó ].

Addu'ar Rana ta Ishirin da Uku:
Ya Ubangiji ka wanke ni daga zunubbai a cikinsa, ka tsarkake ni daga aibobi a cikinsa, ka jarrabi zuciyata da takawar zukata a cikinsa, ya mai shafe laifuffukan masu zunubai.

ÏÚÇÁ Çáíóæã ÇáÑÇÈÚ æÇáÚöÔÑæä: [ Çááøóåõãøó Åöäøöí ÃóÓúÃóáõßó Ýöíúåö ãÇ íõÑúÖöíßó¡ æóÃóÚõæÐõ Èößó ãöãøÇ íõÄúÐöíßó¡ æóÃóÓúÃóáõßó ÇáÊøóæúÝöíÞó Ýöíúåö áÇóäú ÇõØöíÚóßó æóáÇ ÃóÚúÕöíßó¡ íÇ ÌóæÇÏó ÇáÓøóÇÆöáöíäó ].

Addu'ar Rana ta Ishirin da Hudu:
Ya Ubangiji ina rokonka abin da zai kai ga yardarka a cikinsa, kuma ina neman tsarinka daga abin da yake cutar da kai, kuma ina rokonka dacewa da biyayyarka da kuma kada in sabe ka a cikinsa, ya mai baiwar masu roko.

Çáíæã ÇáÎÇãÓ æÇáÚÔÑíä: ÃÚõæÐõ ÈößáãÇÊö Çááåö ÇáÊøÇãøÇÊ ÇáÊí áÇ íõÌÇæÒõåõä ÈÑø æáÇ ÝÇÌöÑñ ¡ ãä ÔóÑø ãÇ ÐóÑà æóÈóÑà Ýí ÇáÇÑÖö æãÇ íóÎÑÌõ ãöäåÇ ¡ æãöä ÔÑø ãÇ íäÒáõ ãä ÇáÓãÇÁö æãÇ íóÚÑõÌõ ÝíåÇ ¡ æãä ÔÑ ØæÇÑöÞö Çááøíáö æÇáäøåÇÑ ÅáÇø ØÇÑöÞÇð íØÑõÞõ ãöäßó ÈÎíÑò Ýí ÚÇÝíÉò íÇ ÑÍãÇäõ . Çááøåõãøó Åäí ÃÓÃáõßó ÅíãÇäÇð áÇ íÑÊÏøõ ¡ æäÚíãÇð áÇ íäÝÏõ ¡ æãõÑÇÝóÞóÉðó ÇáäøÈí ãõÍãøÏ æÂáå Õáøì Çááåõ Úáíå æÚáíåã Ýí ÃÚáì ÌóäøÉö ÇáÎõáÏö ¡ ãÚ ÇáäøÈíøíä æÇáÕøÏøíÞíäó æÇáÔõåÏÇÁö æÇáÕøÇáÍíäó æÍõÓäó ÇæõáÆßó ÑóÝíÞÇð . Çááøåõãøó Âãöä ÑóæÚóÊí ¡ æÇÓÊõÑ ÚóæÑÊí ¡ æÃÞöáäí ÚóËÑóÊí ¡ ÝÅäøßó Çááåõ áÇ Åáåó ÅáÇø ÃäÊó æÍÏßó áÇ ÔóÑíßó áßó ¡ áßó Çáãáßõ ¡ æáßó ÇáÍãÏõ ¡ æÃäÊó Úáì ßõáø ÔíÁò ÞóÏíÑñ . Çááøåõãøó Åäí ÃÓÃáõßó æÃäÊó ÇáãÓÄæáõ ¡ ÇáãÚÈõæÏõ ¡ æÃäÊ ÇáãäøÇäõ Ðõæ ÇáÌóáÇáö æÇáÅßÑÇãö ¡ Ãä ÊóÛÝÑó áí ÐõäæÈí ßõáøåÇ ¡ ßÈíÑåÇ æÕóÛíÑåÇ ¡ ÚóãÏåÇ æÎóØÃåÇ ¡ ãÇ ÍóÝÙÊåõ Úóáíø æÃõäÓíÊåõ ÃäÇ ãöä äóÝÓí ¡ ÝÅäøßó ÇáÛÝøÇÑõ ¡ æÃäÊ ÇáÌÈøÇÑõ ¡ æÃäÊ ÃÑÍóãõ ÇáÑøÇÍãíäó . Çááøåõãøó Åäí ÃÓÃáõßó ÈáÇ Åáå ÅáÇø ÃäÊó ¡ Åáåí æÅáå ßõáø ÔíÁö ¡ ÇáæÇÍÏõ ÇáÞåøÇÑõ ¡ Ãä ÊóÝúÚáó Èí ßÐÇ æßÐÇ ¡ Çááøåõãøó ÝÃÚØöäí Ðáßó æãÇ ÞóÕõÑó Úäåõ ÑÃíí æáóã ÊóÈáõÛåõ ãÓÃáÊí ãä ÔíÁò æÚÏÊóåõ ÃÍÏÇð ãä ÚöÈÇÏßó ¡ Ãæ ÎóíÑò ÃäÊ ãõÚØöíåö ÃÍÏÇð ãä ÎóáÞßó ¡ ÝÅäøí ÃÑÛÈõ Åáíßó Ýíå . æÃÓÃáõßó íÇ ÑóÈø ÈÑóÍóãÊßó æÇÓãößó Çáãßäæäö ÇáãÎÒæäö ÇáãÈÇÑóßö ÇáØÇåöÑö ÇáãõØøÑ ¡ ÇáÝÑÏö ÇáæÇÍÏö ¡ ÇáæÊÑö ÇáÃÍÏö ¡ ÇáÕøãÏö ÇáãõÊÚÇáö ¡ ÇáÐí åæ äæÑõ ÇáÓøãÇæÇÊö æÇáÇÑÖö ¡ (æÃÓÃáõßó) ÈãÇ ÓóãøíÊó Èå äóÝÓßó ¡ ÝÅäß ÞõáÊó ( Çááå äõæÑõ ÇáÓøãÇæÇÊö æÇáÃÑÖö ) ÝÅäí ÃÓÃáõßó íÇ äõæÑó ÇáÓøãÇæÇÊö æÇáÃÑÖö Ãä ÊõÕáøí Úáì ãõÍãøÏ æÂá ãõÍãøÏ (æÃä ÊÛÝÑ áí) ÐäæÈí ßáåÇ ¡ ÚóãÏöåÇ æÎóØÃåöÇ ¡ Åäßó ÃäÊó ÇáÊøæÇÈõ ÇáÑøÍíãõ ¡ æÇÝóÚá Èí ßóÐÇ æßÐÇ .
Çáøáåõãø íÇ ßÇÔÝó ßõáø ßõÑÈÉò ¡ æíÇæóáíøó ßõáøö äÚãÉò ¡ æãõäÊåì ßõáøö ÑóÚÈóÉò ¡ æãæÖóÚ ßõáøö ÍÇÌÉò ¡ ÈóÏíÚ ÇáÓøãÇæÇÊö æÇáÇÑÖö ¡ ÐÇ ÇáÌáÇáö æÇáÅßÑÇãö ¡ ÕÑíÎó ÇáãõÓÊÕÑÎíäó ¡ æÛöíÇËó ÇáãßÑæÈíäó ¡ æãäÊåì ÍÇÌÉö ÇáÑøÇÛÈíäó ¡ æÇáãõÝóÑøöÌ Úä ÇáãÛãæãõíäó ¡ æãõÌíÈó ÏÚæÉó ÇáãõÖØÑíäó ¡ Åáåó ÇáÚÇãíäó ¡ æÃÑÍóã ÇáÑÇÍãíäó ¡ Õáøö Úáì ãõÍãøÏò æÂáå ¡ æÇÝÚá Èí ßÐÇ æßÐÇ .
áÇ Åáå ÅáÇø ÃäÊó ¡ ÑóÈøöí æÓíÏí ¡ æÃäÇ ÚóÈÏßó æÇÈä ÚóÈÏßó æÇÈä ÃãóÊßó ¡ äÇÕöíÊí ÈíÏößó ¡ ÙóáãÊõ äÝÓí ¡ æÃÞÑÑÊõ ÈÎØíÆÊí ¡ æÇÚÊÑÝÊõ ÈöÐäÈí ¡ ÃÓÃáõßó íÇãäøÇäõ ¡ íÇÈÏíÚó ÇáÓøãæÇÊ æÇáÃÑÖö ¡ íÇÐÇ ÇáÌáÇáö æÇáÇßÑÇãö ¡ Ãä ÊõÕáñí Úáì ãõÍãøÏ ÚóÈÏßó æÑÓæáßó æÚáì Âáå ¡ ÃÝÖáó ÕóáæÇÊßó Úáì ÃÍÏò ãä ÎóáÞßó ¡ æÃÓÃáõßó ÈÇáÞÏÑÉö ÇáÊí ÝóáÞÊó ÈåÇ ÇáÈÍÑó áÈäí ÅÓÑÇÆíáó áãÇ ßóÝíÊóäí ßáñ ÈÇÛ æÚÏøæò ¡ Çááøåõãøó Åäí ÃÏÑÃõ Èößó Ýí äõÍæÑöåã ¡ æÃÚæÐõ Èßó ãä ÔÑæÑåöã ¡ æÃÓÊÌíÑõ Èßó ãöäåã ¡ æÃÓÊÚíäõßó Úóáíåã ¡ ÃäÊó ÑóÈøöí áÇ ÃÔÑßõ Èß (ÔíÆÇð) ¡ æáÇ ÃÊñÎÐõ ãä Ïõæäßõ æáíøÇð (íÇ ÃÑÍãó ÇáÑÇÍãíäó) .

Addu'ar Rana ta Ishirin da Biyar:
Ina neman tsarinka da kalmominka cikakku wadanda babu wani nagari ko fajiri da zai ketare su, daga sharrin abin da ya faru ya samu a bayan kasa, da kuma abin da yake futowa daga gareta, daga sharrin abin da yake sauka daga sama, da abin da yake saukowa daga cikinta, kuma daga sharrin masu fadowa da dare da rana, sai dai mai fadowa daga gareka da alheri a cikin lafiya ya mai rahama. Ya Ubangiji ina rokonka imani da ba ya ridda, da ni'ima da ba ta karewa, da kuma abota da annabi Muhammad (s.a.w) a cikin mafi daukakar aljannar dawwama, tare da annabawa, da siddikai, da shahidai, da salihai, kuma abokan wadannan sun kyautata.
Ya Ubangiji ka amintar da firgicina, ka suturka al'aurata, ka shafe laifuffukana, hakika kai ne Allah da babu wani abin bauta sai kai kadai, ba ka da abokin tarayya gareka, mulki naka ne, godiya taka ce, kuma kai ne mai iko a kan komai.
Ya Ubangiji ina rokonka kuma kai ne abin roko, abin bauta, kai ne mai gori ma'abocin girma da daukaka, ka fagartamini zunubbaina dukkansu, manyansu da kananansu, na gangan da na kuskure, wanda ka kiyaye ni kuwa na manta da su, hakika kai ne mai garama, kai ne mai takama, kuma kai ne mafi jin kai masu jin kai. Ya Ubangiji ni ina rokonka cewa babu wani abin bauta sai kai, Ubangijina kuma Ubangijin komai, daya mai rinjaye, ka yi mini kaza da kaza. ya Ubangiji, ka ba ni wannan da dukkan abin da ra'ayina ya kasa masa, kuma mas'alata ba ta kai gareshi ba na daga wani abu da ka yi wani alkawarinsa na daga bayinka, ko wani alheri da kai mai bayar da shi ne ga wani daga bayinka, lallen ni ina kwadayin wannan gunka, kuma ina rokonka ya Ubangiji da rahamarka, da sunanka mai daraja abin taskacewa, mai albarka, mai tsarki, mai kwarara, tilo daya, tak guda, abin nufi makadaici, wanda yake shi ne hasken sammai da kasa. Kuma ina rokonka da abin da ka ambaci kanka da shi, hakika kai ka ce: Allah shi ne hasken sammai da kasa, ina rokonka ya hasken sammai da kasa, ka yi salati ga Muhammad da alayen Muhammad, ka gafarta mini zunubbaina dukkansu, na gangan da na kuskure, hakika kai ne mai karbar tuba, ka yi mini kaza da kaza.
Ya Ubangiji ya mai yaye dukkan bakin ciki, ya ma'abocin dukkan ni'ima, ya matukar dukkan abin kwadayi, kuma mahallin dukkan bukatu, mai kago sammai da kasa, ma'abocin girma da daukaka, mai jin kwarmaton masu kwarmato, mai agajin masu bakin ciki, matukar bukatar masu kauna, mai yaye bakin cikin daga masu bakin ciki, mai amsa kiran masu damuwa, Ubangijin talikai, mafi tausayin masu tausayi, ka yi salatai ga Muhammad da alayen Muhammad, ka yi mini kaza da kaza.
Ugangiji babu wani abin bauta sai kai, Ubangijina, shugabana, ni ne bawanka dan bawanka, dan baiwarka, kaina yana hannunka, na zalunci kaina, na yi furuci da kuskurena, na yarda da zunubaina, ina rokonka ya mai yawan kyauta, mai kago sammai da kasa, ya ma'abocin girma da daukaka, ka yi salati ga Muhammad bawanka kuma manzonka da alayensa da mafificin salatinka da ka taba yi wa wani daga halittarka, ina rokonka da karfin nan da ka tsage wa Banu Isra'ila da kogi, ka isar mini da dukkan wani mai zalunci makiyi.
Ya Ubangiji ina kariya da kai daga zaluncinsu, kuma ina neman tsari daga sharrorinsu, kuma ina neman kariya da kai daga garesu, ina neman taimakonka a kansu, kai ne Ubangijina, ba zan yi shirkar wani abu da kai ba, kuma ba zan riki wani masoyi sabaninka ba, ya mafi jin kan masu jin kai.

ÏÚÇÁ íæã ÇáÓÇÏÓ æ ÇáÚÔÑæä
Çáíæã ÇáÓÇÏÓ æÇáÚÔÑíä «Çááøåõãøó Õóáøö Úáì ãõÍãøÏò æÂáåö ¡ æÓóÏøÏ ÝÞÑí ÈæøÏß ¡ Çááøåõãøó ÑóÈø ÇáÓøãÇæÇÊ ÇáÓøÈÚö æãÇ Ýíåäøó ¡ æÑóÈøö ÇáÓøÈÚ ÇáãËÇäí æÇáÞõÑÂä ÇáÚóÙíã ¡ [æ] ÑóÈøö ÌóÈÑÆíáó æãíßÇÆíáó æÅÓÑÇÝíáó ¡ æÑóÈøö ÇáãáÇÆßÉö ÃÌãÚíäó ¡ [æ] ÑóÈøö ãõÍãøÏò ÎÇÊóãó ÇáäÈíøíä ¡ æÑóÈøö ÇáäÈíøíä æÇáãõÑÓóáíäó ¡ æÑóÈøö ÇáÎáÞ ÃÌãÚíäó . ÃÓÃáõßó Çááøåõãøó ÈÇÓãößó ÇáÐí ÊóÞæãõ Èöåö ÇáÓøãÇæÇÊ ¡ æÊÞæã Èå ÇáÃÑÖõæäó ¡ æÈöå ÃÍÕíÊó ßóíáó ÇáÈõÍæÑö ¡ ææóÒä ÇáÌÈÇáö ¡ æÈå ÊõãíÊõ ÇáÃÍíÇÁó ¡ æÈå ÊõÍíí ÇáãæÊì ¡ æÈå ÊõäÔÆõ ÇáÓøÍÇÈó ¡ æÈå ÊõÑÓáõ ÇáÑøíÇÍ ¡ æÈå ÊóÑÒÞõ ÇáÚÈÇÏ ¡ æÈå ÃÍÕíÊó ÚÏóÏó ÇáÑøãÇá ¡ æÈå ÊÝÚá ãÇ ÊÔÇÁ ¡ æÈå ÊÞæá ááÔíÁ ßä Ýíßæä ¡ Ãä ÊÓÊÌíÈ áí ÏÚÇÆí ¡ æÊÚØíäí ÓÄáí æãäÇí ¡ æÊÚÌá ÝÑÌí ãä ÚäÏß ÈÑÍãÊß Ýí ÚÇÝíÉ ¡ æÃä ÊÄãä (ÎæÝí) ¡ æÃä ÊõÍííäí Ýí ÃÊøã ÇáäøÚóãö ¡ æÃÚÙóãö ÇáÚÇÝöíÉö ¡ æÃÝÖóáó ÇáÑÒÞ æÇáÓøÚÉö æÇáÏøÚÉö ¡ æÊÑÒÞóäí ÇáÔõßÑó Úáì ãÇ ÂÊíÊóäí ¡ æÕóá Ðáß áí ÊÇãÇð ÃÈÏÇð ãÇ ÃÈÞíÊäí ¡ ÍóÊì ÊóÕáó Ðáß ÈöäÚãö ÇáÂÎöÑÉö .
Çááøåõãøó ÈíÏßó ãÞÇÏíÑõ ÇáÏøäíÇ æÇáÂÎÑÉ ¡ æÇááíáö æÇáäøåÇÑö ¡ æÇáãæÊö æÇáÍíÇÉ ¡ æÈíÏßó ãÞÇÏíÑ ÇáäøÕÑö æÇáÎöÐáÇäö ¡ æÇáÎíÑö æÇáÔÑø ¡ Çááøåõãøó ÈÇÑß áí Ýí Ïíäí ÇáÐí åõæ ãáÇßõ ÃãÑí ¡ æÏõäíÇí ÇáÊí ÝíåÇ ãóÚíÔÊí ¡ æÂÎöÑÊí ÇáÊí ÝíåÇ ãõäÞóáÈí ¡ æÈÇÑöß áí Ýí ÌãíÚö ÃõãæÑí . Çááøåõãøó áÇ Åáåó ÅáÇø ÃäÊó ¡ æÚÏõß ÍÞøñ ¡ æáÞÇÄßó ÍÞñ ¡ ÃÚõæÐõ Èßó ãä äÇÑö Ìåäøãó ¡ æÃÚõæÐó Èößó ãä ÇáÝóÞÑö ¡ æÃÚæÐõ Èßó ãäó ÔÑø ÇáãóÍíÇ æÇáãóãÇÊ ¡ æÃÚõæÐõ Èöß ãä ãßÇÑå ÇáÏäíÇ æÇáÂÎÑÉö ¡ æÃÚõæÐõ Èßó ãä ÝöÊäÉ ÇáÏøÌøÇáö ¡ æÃÚõæÐõ Èößó ãä ÇáÔøßö æÇáÝõÌõæÑö ¡ æÇáßóÓá æÇáÚÌÒö ¡ æÃÚõæÐõ Èßó ãä ÇáÈõÎáö æÇáÓøÑÝö . Çááøåõãøó ÞóÏ ÓóÈÞó ãäøí ãÇ ÞóÏ ÓóÈóÞó ãä ÞóÏíãö ãÇ ßóÓÈÊõ æóÌóäíÊõ Èå Úáì äóÝÓí ¡ æÃäÊ íÇ ÑóÈøö Êóãáßõ ãäí ãÇ áÇ Ããáößõ ãöäåÇ ¡ ÎóáóÞÊäí íÇ ÑóÈøö æÊóÝóÑøÏÊó ÈöÎáÞí æáã Ãßõ ÔíÆÇð ¡ æáÓÊõ ÔíÆÇð ÅáÇø Èßó ¡ (æáÓÊ) ÃÑÌæ ÇáÎóíÑó ÅáÇø ãöä ÚöäÏßó ¡æáã ÃÕÑöÝ Úä äÝÓí ÓõæÁð ÞóØø ÅáÇø ãÇ ÕóÑÝóÊåõ Úäí ¡ æÃäÊó ÚóáøãÊäí íÇ ÑóÈøö ãÇ áã ÃÚáóã ¡ æÑóÒóÞÊäí íÇ ÑóÈøö ãÇáã Ããáßö æáã ÃÍÊÓöÈ ¡ æÈóáøÛÊäí íÇ ÑóÈøö ãÇ áã Ãßõä ÃÑÌæ¡ æÃÚØóíÊäí íÇ ÑóÈøö ãÇ ÞóÕõÑ Úäåõ Ããáí ¡ Ýóáßó ÇáÍãÏõ ßËíÑÃð ¡ íÇ ÛÇÝöÑ ÇáÐøäÈ ÅÛÝÑ áí æÇÚØöäí Ýí ÞóáÈí ãä ÇáÑöÖøÇ ãÇ Êõåæøäõ Èöå Úóáíø ÈæÇÆÞö (2) ÇáÏøäíÇ .
Çááøåõãøó ÇÝÊÍ áí íÇ ÑóÈøö ÇáÈÇÈ ÇáÐí Ýíå ÇáÝóÑÌ æÇáÚÇÝöíÉ æÇáÎíÑ ßõáøå ¡ Çááøåõãøó ÇÝÊÍ áí ÈÇÈóåõ æÇåÏöäí ÓÈíáóåõ æÃÈä áí ãóÎÑÌóåõ ¡ Çááøåõãøó æßõáø ãä ÞóÏÑÊó áóåõ Úóáíø ãÞÏöÑÉð ãä ÚöÈÇÏßó ¡ æãóáøßÊóåõ ÔíÆÇð ãä ÃãÑí ¡ ÝóÎõÐ Úäí ÈÞáæÈåã æÃáÓäóÊåöã ¡ æÃÓãÇÚöåöã æÃÈÕÇÑöåöã ¡ ãä Èíä ÃíÏíåöã ¡ æãä ÝóæÞöåöã æãä ÊóÍÊö ÃÑÌõáöåöã ¡ æÚóä ÃíãÇäåöã æÚóä ÔóãÇÆáöåöã ¡ æãä ÍóíËõ ÔÆÊó æßíÝ ÔÆÊó æÃäøì ÔöÆÊó ¡ ÍÊì áÇ íóÕáó Åáíø ÃÍÏñ ãöäåãõ ÈÓæÁò .
Çááøåõãøó ÇÌÚáäí Ýí ÍöÝÙößó æÓöÊÑößó ¡ æóÌæÇÑößó ÚóÒø ÌÇÑößó ¡ æÌá ËäÇÄõß ¡ æáÇ Åáåó ÛõíÑßó ¡ ÃäÊó ÇáÓáÇãõ æãäßó ÇáÓáÇãõ íÇ ÐÇ ÇáÌáÇáö æÇáÅßÑÇãö ¡ ÃÓÃáõßó ÝßÇßó ÑóÞÈÊí ãä ÇáäÇÑö ¡ æÃä ÊõÓßäøí ÏÇÑó ÇáÓøáÇã .
Çááøåõãøó Åäí ÃÓÃáõßó ãä ÇáÎíÑó ßõáøå ¡ ÚÇÌöáåö æÂÌöáåö ¡ ãÇ ÚóáãÊõå ãäöåõ æãÇ áã ÃÚáóã ¡ æÃÓÃáõßó Çááøåõãøó ãä ÇáÎíÑö ßõáøåö ¡ ãÇ ÃÏÚõæ æãÇ áã ÅÏÚõ ¡ æÃÚõæÐõ Èößó ãä ÔÑø ãÇ ÃÍÐóÑõ ¡ æÃÓÃáõßó Ãä ÊóÑÒõÞóäí ãä ÍíËõ áÇ ÃÍÊóÓÈõ æãä ÍóíËõ ÃÍÊóÓÈõ . Çááøåõãøó Åäí ÚóÈÏßõ æÇÈäõ ÚóÈÏößó æÃÈäõ ÃãÊßó æÝí ÞóÈÖóÊßó ¡ äÇÕöíóÊí ÈíÏößó ¡ ãÇÖò Ýí Íõßãßó ¡ ÚóÏáõ Ýíø ÞóÖóÇÄßó ¡ ÃÓÃáõßó Èßõáø ÇÓãò åõæ áóßó ÓóãíøÊó Èå äóÝÓßó ¡ Ãæ ÃäÒáÊåõ Ýí ÔíÁò ãä ßõÊÈõßó ¡ Ãæ ÚóáøãÊõå ÃÍÏÇð ãä ÎóáÞßó ¡ Ãæ ÇÓÊóÇËÑÊó Èå Ýí Úöáãö ÇáÛíÈö ÚöäÏßó ¡ Ãä ÊõÕóáøí Úáì ãõÍãøÏò ÇáäøÈí ÇáÃõãøí ¡ ÚóÈÏößó æóÑÓõæáßó ¡ æÎíÑÊößó ãä ÎóáÞßó ¡ æÚáì Âáö ãõÍãøÏò ¡ æÃä ÊóÌÚáó ÇáÞõÑÂäó äõæÑ ÕóÏÑí ¡ æóÊõíÓøÑõ Èå ÃãöÑí ¡ æäæÑÇð Ýí ÓãÚöí ¡ æäõæÑÇð Ýí ÈóÕÑí ¡ æäõæÑÇð Ýí ãõÎøí æÚóÙãí æÚóÕóÈí æÔóÚÑí æÈóÔÑí æÃãÇãí æÝæÞí æÊóÍÊí ¡ æÚä íãíäí æÚä ÔãÇáí ¡ æäõæÑÇð Ýí ããÇÊí ¡ æäõæÑÇð Ýí ãóÍÔÑí ¡ æäõæÑÇð Ýí ßõáø ÔíÁò ãäí ÍÊì ÊõÈóáÛäí Èå ÇáÌóäøÉ ¡ íÇ äõæÑó ÇáÓãÇæÇÊ æÇáÃÑÖö ¡ ÇäÊó ßãÇ æÕóÝÊó äóÝÓßó ÈöÞæáßó ÇáÍÞø ( Çááå äõæÑõ ÇáÓøãÇæÇÊö æÇáÃÑÖö ãóËáõ äõæÑå ßãöÔßÇÉò ÝíåÇ ãöÕÈÇÍñ ÇáãöÕÈÇÍñ Ýí ÒõÌÇÌóÉò ÇáÒøõÌÇÌÉõ ßóÃäåÇ ßóæßóÈñ ÏñÑøíø íñæÞÏñ ãöä ÔóÌóÑÉò ãõÈÇÑßÉò ÒóíÊæäóÉò áÇ ÔóÑÞíøÉò æáÇ ÛóÑÈíøÉò íóßÇÏõ ÒíÊõåÇ íõÖíÁ æáæ áã ÊóãÓÓúåõ äÇÑñ äõæÑñ Úáì äõæÑòíóåÏí Çááåõ áöäæõÑå ãóä íÔÇÁõ æíóÖÑÈõ Çááåõ ÇáÃãËÇáó áöáäøÇÓö æÇááåõ Èößõáø ÔóíÁò Úóáíãñ ).
Çááøåõãøó ÇåÏöäí ÈöäõæÑßó ¡ æÇÌÚóá áí Ýí ÇáÞöíÇãÉö äõæÑÇð Èóíäó íóÏóíø æãä ÎóáÝí ¡ æóÚóä íóãíäí æÚóä ÔöãÇáí ¡ ÇåÊóÏí Èå Åáì ÏÇÑößó ÏÇÑ ÇáÓøáÇã ¡ íÇÐÇ ÇáÌóáÇá æÇáÅßÑÇãö . Çááøåõãøó Åäí ÃÓÃáõßó (Ýí Çåáí ÇáÚÇÝíÉ) ææáÏöí æãÇáöí ¡ æÃä ÊóáÈöÓäí (Ýí Ðáß) ÇáãóÛÝÑÉ æÇáÚÇÝöíÉ . Çááøåõãøó Õóáøö Úáì ãõÍãøÏ æÇÍÝÙäí ãä Èíä íóÏóíø æãä ÎóáÝí ¡ æÚóä íãíäí æÚóä ÔöãÇáí ¡ æãä ÝæÞí æãä ÊóÍÊí ¡ æÃÚæõÐõ Èß ( Çááøåõãøó ãÇáøßö Çáãõáßó ÊÄÊí Çáãáßó ãóä ÊóÔÇÁõ æóÊäÒÚõ Çáãõáßó ãøãäú ÊóÔÇÁ æÊóÚÒ ãä ÊóÔÇÁõ æóÊõÐáõ ãä ÊÔÇÁõ ÈöíÏößó ÇáÎíÑõ Åäøßó Úáì ßõáø ÔóíÁ ÞóÏíÑñ ).
Çááøåõãøó Åäí ÃÓÃáõßó ÅíãÇäÇ ÕÇÏÞÇ ¡ æóíÞíäÇð ËÇÈöÊÇð áóíÓ ãóÚåõ ßõÝÑñ ¡ æóÑÍãÉ ÃäÇáõ ÈåÇ ÔóÑóÝ ÇáÏøõäíÇ æÇáÂÎöÑÉö ¡ Åäøßó Úáì ßá ÔíÁ ÞÏíÑñ [æ] Õóáøöñ Úáì ãõÍãøÏò æÂáö ãõÍãøÏò ÇáØøíøÈíäó ÇáØøÇåÑíä» .

Addu'ar Rana ta Ishirin da Shida:
Ina rokonka ya Allah da sunaka wanda da shi ne sammai suka tsayu, kuma kassai suka tsayu da shi, kuma ka taskace dukkan koguna da shi, ka auna dukkan duwatsu, ka kashe rayayyu da shi, ka raya matattu da shi, ka samar da giragizai da shi, ka aika iska da shi, ka arzuta bayi da shi, kuma ka kididdige adadin yashi da shi, ka aikata abin da ka so da shi, kuma da shi ne kake cewa da abu kasance sai ya kasance, ka amsa mini addu'ata, ka ba ni abin da na roke ka da burina, ka kuma gaggauta mini farin cikina gunka saboda rahamarka a cikin lafiya, kuma ka amintar da tsorona, ka raya ni a cikin mafi cikar ni'ima, da mafi girman lafiya, da mafificin arziki da yalwa da walwala, kuma ka arzuta ni godiya a kan abin da ka ba ni, ka sadar da wannan gareni cikakke har abada matukar ka raya ni, har sai ka sadar da wannan da ni'imar lahira.
Ya Ubangiji a hannunka ne kaddarawar duniya da lahira take, da dare da rana, da mutuwa da rayuwa, kuma a hannunka ne taimako da tabewa yake, da alheri da sharri, ya ubgangiji ka yi mini albarka a addinina wanda yake shi ne mallakar lamarina, da duniyata wacce rayuwata take a cikinta, da lahirata wacce makomata take cikinta, ka yi mini albarka a cikin dukkan lamurrana gaba daya. Ya Ubangiji babu wani abin bautawa sia kai, alkawarinka gaskiya ne, haduwa da kai gaskiya ne, ina neman tsarinka daga wutar jahannama, kuma ina neman tsarikna daga talauci, ina neman tsarinka daga sharrin rayuwa da mutuwa, kuma ina neman tsarinka daga abin kin duniya da lahira, kuma ina neman tsarinka daga fitinar Dujal, kuma ina neman tsarinka daga kokwanto da fajirci, da kasala da gajiyawa, kuma ina neman tsarinka daga rowa da barna.
Ya Ubangiji, abin da na aiwatar da kuma laifin da na kwaso wa kaina ya rigaya daga gareni tuntuni, kuma kai ya Ubangiji kana mallakar abin da ba na mallaka ga kaina fiye da ni, ka halitta ni ya Ubangiji, kuma ka kadaita da halitta ni tun ban kasance komai ba, ni ba komai ba ne sai da kai, kuma ba na neman alheri sai gunka, kuma ban taba kawar da wani mummuna ba daga kaina sai wanda ka kawar daga gareni, kuma kai ka sanar da ni abin da ban sani ba ya Ubangiji, ka arzuta ni ya Ubangiji abin da ba na mallaka kuma ba na tsammani, ka isar da ni zuwa ga abin da ban yi buri ba, ka ba ni abin da gurina ya takaita ga barin samunsa, godiya mai yawa ta tabbata gareka, ya mai gafarta zunubbai! Ka gafarta mini, kuma ka ba ni yarda a zuciyata da abin da zaka saukaka mini kuncin duniya da shi.
Ya Ubangiji ka bude mini kofar da take akwai farin ciki da lafiya da alheri dukkaninsa a cikinta, ya Ubangiji ka bude mini kofarsa, ka shiryar da ni tafarkinsa, ka ba ni mafitarsa, ya Ubangiji dukkan wanda ka ba shi wani iko daga bayinka a kaina, ko ka mallaka masa wani abu na lamarina, to ka rike mini zukatansu, da harsunansu, da jinsu, da ganinsu, da gabansu, da samansu, da kasan kafafunsu, da damansu, da hakunsu, ta yadda ka so, yadda ka so, ta yaya ka so, har sai ya zamanto babu wani daga cikinsu da zai isar da wani mummuna zuwa gareni.
Ubangiji ka sanya ni cikin kiyayewarka da kariyarka, ka mafakarka domin mafakarka ta girmama, kuma yabonka ya daukaka, babu wani Ubangiji sai kai, kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, ya kai ma'abocin daukaka da girma, ina rokonka fansar wuyana daga wuta, kuma ka zaunar da ni gidan aminci.
Ya Ubangiji ina rokonka alheri dukkaninsa, na gaggawarsa da na jinkirinsa, wanda na sani da wanda ban sani ba, kuma ina rokonka ya Ubangiji daga alheri dukkansa, wanda na roka da wanda ban roka ba, kuma ina neman tsarinka daga sharrin abin da nake gudu, kuma ina rokonka ka arzuta ni ta inda nake tsammani da ta inda ba na tsammani. Ya Ubangiji ni bawanka ne kuma dan bawanka, dan baiwarka, kuma ina hannunka, makwankwadar kaina tana hannunka, hukuncinka mai zartuwa ne a kaina, zartarwarka adalci ne a kaina, ina rokonka da dukkan wani suna da ka kira sunanka da shi, ko ka saukar da shi a cikin wani abu na daga littattafanka, ko ka sanar da wani shi daga halittunka, ko ka kebanta da shi a cikin ilimin gaibi gunka, ka yi salati ga Muhammad annabi ummiyyi, bawanka kuma manzonka, kuma zababbenka a halittarka, da kuma alayen Muhammad, kuma ka sanya kur'ani ya kasance hasken zuciyata, ka yassare al'amurana da shi, kuma haske a cikin jina, haske a cikin ganina, haske a cikin bargona da kashina, da jijiyoyina, da gashina, da fatata, kuma da gabana, da bayana, da samana, da kasana, da damana, da haguna, kuma haske a mutuwata, kuma haske a tashina, kuma haske a kowane abu nawa, har sai ka isar da ni aljanna da shi,
Ya hasken sammai da kasa, kai kana nan kamar yadda ka siffanta kanka da fadinka na gaskiya "Allah shi ne hasken sammai da kasa, misalin haskensa kamar wata taga ce da take da fitila a cikinta, fitilar kuwa tana cikin gilashi, gilashin kuwa kamar wata tauraruwa ce mai walwalniya, ana kunna ta daga wata itaciya mai albarka ta zaitun, ba ta gabas ce ko ta yamma ba, manta yana kusan ya haskaka ko da kuwa wuta ba ta shafe shi ba, haske ne kan haske, Allah yana shiryar da wanda ya so da haskensa, kuma Allah yana buga misalai ga mutane, kuma Allah masani ne da dukkan komai".
Allah ka shiryar da ni da haskenka, ka sanya mini haske gabana a ranar kiyama, da kuma bayana, da damana, da haguna, da zan shiriya da shi zuwa gidanka gidan aminci, ya ma'abocin daukaka da girma. Ya Ubangiji ina rokonka lafiya ga 'ya'yana da iyalina, kuma ka lulluba mini gafara da lafiya. Ya Ubangiji ka yi salati ga Muhammad ka kiyaye ni a gabana da bayana, da damana da haguna, da samana da kasana, kuma ina neman tsarinka. "Ya Ubangiji kai ne mamallakin sarauta, kana bayar da mulki ga wanda ka so, kana kuma kwacewa daga wanda ka so, kana daga wanda ka so, kana kaskanta wanda ka so, alheri yana hannunka, kai ne mai iko a kan komai".
Ya Ubangiji ina rokonka imani na gaskiya, da yakini tabbatacce wanda babu wani kafirci tare da shi, da rahamar da zan samu daukakar duniya da lahira da ita, hakika kai ne mai iko a kan komai, kuma ka yi tsira da aminci ga Muhammad da alayen Muhammad tsarkaka.

ÏÚÇÁ Çáíóæã ÇáÓÇÈÚ æÇáÚöÔÑæä: [ Çááøóåõãøó ÇÑúÒõÞúäöí Ýöíúåö ÝóÖúáó áóíúáóÉö ÇáÞóÏúÑö¡ æóÕóíøöÑú ÇõãõæÑöí Ýöíúåö ãöäó ÇáÚõÓúÑö Åöáì ÇáíõÓúÑö¡ æóÇÞúÈóáú ãóÚÇÐöíÑöí¡ æóÍõØøó Úóäøöí ÇáÐøóäúÈó æóÇáæöÒúÑó¡ íÇ ÑóÄõæÝÇð ÈöÚöÈÇÏöåö ÇáÕøóÇáöÍöíäó ].

Addu'ar Rana ta Ishirin da Bakwai:
Ya Ubangiji ka arzuta mu falalar daren Lailatul kadri a cikinsa, ka sanya lamarina daga tsanani zuwa ga sauki a cikinsa, ka karbi uzurorina, ka shafe mini zunubi da nauyi, ya mai tausasa wa ga bayinsa na gari.

ÏÚÇÁ Çáíóæã ÇáËÇãöä æÇáÚöÔÑæä: [ Çááøóåõãøó æóÝøöÑú ÍóÙøöí Ýöíúåö ãöäó ÇáäøóæÇÝöáö¡ æóÃóßúÑöãúäöí Ýöíúåö ÈöÅöÍúÖÇÑö ÇáãóÓÇÆöáö¡ æóÞóÑøöÈú Ýöíúåö æóÓöíáóÊöí Åöáíßó ãöäú Èóíúäö ÇáæóÓÇÆöáö¡ íÇãóäú áÇ íóÔúÛóáõåõ ÅöáúÍÇÍõ ÇáãõáöÍøöíäó ].

Addu'ar Rana ta Ishirin da Takwas:
Ya Ubangiji ka cika mini rabona na nafiloli a cikinsa, kuma ka girmama ni da halartowar mas'aloli a cikinsa, ka kusantar da wasilata a cikin wasiloli zuwa gareka a cikinsa, ya wanda nacewar masu nacewa ba ta shagaltar da shi.

ÏÚÇÁ Çáíóæã ÇáÊÇÓÚ æÇáÚöÔÑæä: [ Çááøóåõãøó ÛóÔøöäøöí Ýöíúåö ÈöÇáÑøóÍúãóÉö¡ æóÇÑúÒõÞúäöí Ýöíúåö ÇáÊøóæúÝöíÞó æóÇáÚöÕúãóÉó æóØóåøöÑú ÞóáúÈöí ãöäú ÛóíÇåöÈö ÇáÊøõåúãóÉö¡ íÇÑóÍöíãÇð ÈöÚöÈÇÏöåö ÇáãõÄúãöäöíäó ].

Addu'ar Rana ta Ishirin da Tara:
Ya Ubangiji ka lullube ni da rahama a cikinsa, ka arzuta ni dacewa da kariya a cikinsa, ka tsarkake mini zuciyata daga lullubin nan na duhun tuhuma, ya mai tausayin bayinsa muminai.

Hafiz Muhammad Sa’id
hfazah@yahoo.com
Haidar Center for Islamic Propagation
Friday, 21 August 2009 05:50

Ƙara sabon ra'ayi