Wahabiyanci ya sanya Ridda

Jin zafin keta hurumin mata da 'yan ta'addan wahabiyawa salafawa su ke yi a siriya musamman matan tunisiya da sune suka fi yawa a cikin ya sanya mata a tunisiya suka fito tsirara sai fant, kuma suka kona tutar Kalmar shahada suka shelata fitar su daga musulunci matukar addinin musulunci haka yake. Abin da ba su sani ba shi ne bambancin tsakanin wahabiyanci izalanci mai wannan danyen aikin, da kuma musuluncin manzon Allah (s.a.w) na gaskiya wanda yake rahama ga kowa. Ta'addancin wahabiyawa a duniya ya jawo tsananin kiyayya da musulunci a duniya hatta da cikin jahilan musulmi da wasunsu. Akwai ma wasu da suka yi ridda a amurka da turai saboda sun kasa gane bambancin wahabiyanci da musuluncin gaskiya.

Ƙara sabon ra'ayi