Rusa Hubbaren 'Yar Imam Husain

Rahotanni daga kasar Syria sun tabbatar da cewa, 'yan ta'adda da ke kai hare-hare a cikin kasar, sun rusa hubbaren Sayyidah Ruqayyah diyar Imam Hussain (AS) da ke Daraya a kusa da birnin Damascus na kasar Syria, bayan da suka harba makaman roka a kan wurin.

Ƙara sabon ra'ayi