Rikicin Siriya ba Na Mazhaba ba ne

Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar rikicin da ke gudana a kasar ba rikici ne tsakanin Shi’a da Sunna ba, don haka bai kamata a mai she shi wani rikici na mazhaba ba.

 

Ƙara sabon ra'ayi