Hakkin Allah3

{mp3}audio/bakhsh-audio/2179.hosa{/mp3}

 

Hakkin Allah mafi girma shi ne bauta masa ba tare da yin shirka da shi ba, kuma duk wanda ya bauta masa shi kadai to ya sauke mafi girman hakkinsa. Sannan sunayensa da siffofinsa su ne ainihin zatinsa ba shi da abokin tarayya a kowane abu.

Ƙara sabon ra'ayi