Tauhidin Rububiyya 2

{mp3}audio/bakhsh-audio/2173.hosa{/mp3}

 

Tauhidin rububiyya yana nuni da cewa babu wanda yake da hakkin hukunci a komai na halitta ko na shari’a sai Allah. Kuma babu wani wanda ya ke da hakkin biyayya da shar’antawa sai Allah madaukaki.

Ƙara sabon ra'ayi