Tauhidin rububiyya

{mp3}audio/bakhsh-audio/2172.hosa{/mp3}

 

Tauhidin rububiyya yana nuni zuwa ga cewa babu wani mai tafiyar da wani abu ko tasarrufi da shi a wannan halittu baki daya sai Allah madaukaki. Shi ne mai juya sabuba mai halitta su, babu wani sai shi kadai.

Ƙara sabon ra'ayi