Tauhidin Halittawa 3

{mp3}audio/bakhsh-audio/2171.hosa{/mp3}

 

Allah shi ne yake halitta komai, kuma samuwar abubuwa masu tawaya kamar sharri dukkansu suna komawa zuwa ga samarwar Allah ne, sai dai sharri wata tawaya ce da take samun halittu bisa wasu sharuda, amma su kansu sharri ba halitta ce mai zaman kanta ba.

Ƙara sabon ra'ayi