Tauhidin Halittawa

{mp3}audio/bakhsh-audio/2169.hosa{/mp3}

 

Halittawa tana daga mafi muhimmancin siffofin Allah madaukaki, babu wani mai halittawa a dukkan samammu sai Allah madaukaki, yarda da mahalicci sabani Allah yana rusa tauhidi kai tsaye.

Ƙara sabon ra'ayi