Kadaita Siffofin Allah 2

{mp3}audio/bakhsh-audio/2168.hosa{/mp3}

 

Ya zama wajibi a kadaita Allah a siffofinsa domin siffofinsa ainihin zatinsa ne. Kamar yadda kore siffofin kamala ga Allah bai dace ba domin wannan yana kaiwa ga cire masa dukkan wata kamala. Allah ya tsarkaka daga rashin kamala.

Ƙara sabon ra'ayi