Kadaita Siffofin Allah

{mp3}audio/bakhsh-audio/2167.hosa{/mp3}

 

Allah shi kadai ne a siffofinsa, kuma siffofinsa su ne ainihin zatinsa, yawan siffofi a ma’ana ba yana nufin yawan zatinsa a samuwarsa ba, sai dai zatinsa daya ne, siffofinsa duk suna bayanin wannan zatin ne.

Ƙara sabon ra'ayi