Kadaitakar Allah

{mp3}audio/bakhsh-audio/2166.hosa{/mp3}

 

Allah shi kadai ne a zatinsa, ba shi da abokin tarayya, ba shi da kishiya, ba shi da ‘ya’ya ko ‘yan’uwa ko mata, ba shi da waziri ko mataimaki, ko mai iya tsayawa gabansa, don haka ubangiji shi kadai ne a zatinsa.

Ƙara sabon ra'ayi