Dalilin Samuwar Allah

{mp3}audio/bakhsh-audio/2163.hosa{/mp3}

 

Hanyar da ake tabbatar da Allah gun malaman Hikima tana da zurfi sosai, tana nuni da cewa duk idan aka samu samamme wanda samuwa ba wajiba ba ce gare shi, to akwai samamme da samuwarsa wajiba ce da ya samar da shi, wannan wajibin shi ne Allah Madaukaki sauran halittau kuwa ba wajibai ba ne.

Ƙara sabon ra'ayi