Dalilin Samuwar Mai Tsarawa 2

{mp3}audio/bakhsh-audio/2162.hosa{/mp3}

Idan mun duba zamu ga duniya da halittun cikinta suna cikin tsari mai kyau  da babu tsarin da ya kai shi, tsari ne da yake a wannan duniyar ta jiki, tsari yana kasancewa ne inda ake da jiki, kuma wannan halittun masu jiki dukkansu suna da tsari da yake nuna akwai mai tsara su.

Ƙara sabon ra'ayi