Dalilin Samuwar Mai Tsarawa

{mp3}audio/bakhsh-audio/2161.hosa{/mp3}

 

Hanyar tabbatar samuwar Allah madaukaki matsakaiciya da take nuna samuwar tsari da yake nuni ga cewa akwai wanda ya yi tsari, da zamu ga gida tsararre to dole ne ya kasance akwai wanda ya tsara shi, yaya kuwa wannan halitta mai tsari zata kasance ba tare da mai tsarawa ba

Ƙara sabon ra'ayi