Hanyoyin Sanin Allah

{mp3}audio/bakhsh-audio/2159.hosa{/mp3}

 

 

Hanyoyin sanin Allah suna da yawa, sai dai mafi muhimmancin hanya ita ce hanyar da take nuna samuwar mai samarwa sakamakon samuwar samammu, ko hanyar da take nuna samuwar mai tsarawa sakamakon samuwar tsari

 

Ƙara sabon ra'ayi