Tono Kabarin Hujru bn Udayyu
Malamai da sauran kungiyoyi na Musulunci da sauransu suna ci gaba da yin Allah wadai da harin ta'addancin da wasu 'yan ta'adda masu akidar kafirta al'ummar musulmi daga salafawa da wahabiyawa na kasar suka kai hubbaren babban sahabin nan na Manzon Allah (s.a.w.a) wato Hijr bn Adi al-Kindi inda suka rusa hubbaren da tona kabarin nasa da kuma tafiya da gawarsa mai tsarki zuwa wani wajen da ba a tantance k ina ba ne.
Ƙara sabon ra'ayi