Ta'addancin Salafawa

Babban malamin addinin musulunci a kasar Tunisia Sheikh Usman Battikh, ya yi kira ga mahukuntan kasar da su dauki kwararan matakai kan masu fitar da fatawoyi masu hadari, da ba su da alaka da addinin musulunci, musamman masu fatawar kafirta musulmi.

Ƙara sabon ra'ayi