Rasha da Amurka

Rasha ta kakaba wa wasu manyan jami'an gwamnatin Amurka 18 takunkumi, a wani mataki na mayar da martani a kan gwamnatin Amurka, wadda ta kakaba wa wasu jami'an Rasha 18 takunkumi a cikin wannan mako.

Ƙara sabon ra'ayi