Shedancin Kasar Katar

Daruruwan daliban jami'a gami da masu rajin kare hakkin bil adama a Tunisia, sun gudanar da wani gangami a birnin Tunis domin kona tutar kasar Qatar, saboda abin da suka kira muguwar rawar da take takawa wajen haifar da fitintinu a cikin kasashen larabawa.

Ƙara sabon ra'ayi