Yakar Musulmi

An samu karuwar ta'addanci mai yawa kan musulmi a duniya musamman a yammancin duniya kamar Amurka, sakamakon bata sunan musulunci da ayyukan 'yan ta'adda masu kiran kansu musulmi suke yi, da kuma mummunan farafaganda da makiyan musulmi suke yi.

Ƙara sabon ra'ayi