فیلم

Wannan Ambato ne da zukata suke kwankwasa saboda jinsa, zukata suke tsagewa yayin da suke tunaninsa saboda imani, zuciya tana yin godiya ga Allah saboda ya raya ta da tasirin tsananin kaunar Faɗima ta yi a cikinta, sannan zuciya tana wayar gari ta yammat

A cikin ɗakin Ummu Salama, Sai Manzon Allah (saww) ya kira Faɗima da Hasan da Husain,sai ya lulluɓesu da mayafi Alyyu kuma yana bayansa, sai ya lulluɓeshi shima da mayafin, sai ya ce: ya ubangiji! Haƙiƙa waɗannan su ne iyalan gidana, ka tafiyar da najasa

Sayyida Faɗima ta rayu a gidan mijinta rayuwa mai kyau cikin ladabi, ta kasance tana daka alkama kwaɓa ta da kanta ta yi gurasa. Allama Majlisi ya rawaito a cikin littafinsa Biharul Anwar juzi'I na 43 shafi na 50 cewa Imam Sadiƙ yana cewa: Amirul Mumin
Sayyida Faɗima ta rayu a gidan mijinta rayuwa mai kyau cikin ladabi, ta kasance tana daka alkama kwaɓa ta da kanta ta yi gurasa. Allama Majlisi ya rawaito a cikin littafinsa Biharul Anwar juzi'I na 43 shafi na 50 cewa Imam Sadiƙ yana cewa
Wata rana Mala'ika Jibrilu ya sauka zuwa ga Annabi Muhammad (saww) yana mai bashi buhsara Allah yana umartarsa da ya aurawa haske haske, ma'ana ya aurar da Faɗima ga Ali(as)
Sayyida Faɗima ta rayu tana maɗaukakiya, mai ladabi da kyawawan dabi'u, don haka jamaa da dama daga sahabbai kamar Khalifan farko da na biyu da wasu daga manyan ƙuraishawa suka nemi auranta, amma Annabi (saww) yana cewa: yana sauraron hukuncin Allah.
Kafin mu shiga cikin bayanin ma’anar wannan kalmar shi’a a harshen larabci da kuma isɗilahi ya zama wajibi mu ɗan yi shimifɗa da wasu bayanai waɗanda suna da tasri sosai wajan fahimtar duk a bin da za mu ambata a nan gaba, shimfiɗar ita ce kamar haka:
Yunus ya ci gaba da cewa: Sannan Imam sadiƙ ya sake cewa : shin ka san saboda menene tafsirin sunan Faɗima? Sai sai na ce: Bani labari ya shugabana! Sai Imam ya ce: an yantata daga sharri (babu wani sharri da zai sameta.

Yunus ya ce gaba da cewa: Sannan Imam Ya ce: ba don Amirul Muminina ya auri Faɗima ba da ta kasance bata da wani kufu'i – tsaran aure har zuwa ranar alƙiyama
TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (23)
Sayyida Faɗima ta rayu tana maɗaukakiya, mai ladabi da kyawawan dabi'u, don haka jamaa da dama daga sahabbai kamar Khalifan farko da na biyu da wasu daga manyan
TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (18)
Sayyida  Faɗima ta rayu tana maɗaukakiya, mai ladabi da kyawawan dabi'u,  don haka jamaa da dama daga sahabbai kamar Khalifan farko da na biyu da wasu daga manyan ƙuraishawa suka nemi auranta, amma Annabi (saww) yana cewa: yana sauraron   hukuncin Allah.
TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (10)
Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta

Pages