فیلم
Kafin Annabi (saww) ya yi wafati kowa ya sani ƙarara cewa Manzon Allah (saww) ya naɗa Amirul Muminina Aliyyu Ɗan Abu Ɗalib a matsayin halifansa.tvshia.com/file/0/11396-f-hoosa.mp4
Babu shakka Annabi Muhammad (saww) shi ne fiyayyen halitta, babu wanda Allah yake kauna fiye das hi.
Bayan Annabi (saw) ya daga hannun imam Ali (as) y ace: duk wanda na zamto shugabansa to Aliyyu shugabansa ne sai ya ce: ya ku mutane wanda yake nan ya sanar wanda baya nan. Kafin su watse sai Allah ya saukar da ayar yana cewa: )اليوم أكملت لكم دينكم و أ
Bayan Annabi (saw) ya daga hannun imam Ali (as) y ace: duk wanda na zamto shugabansa to Aliyyu shugabansa ne sai ya ce:
Buhari ya raito a cikin littafin Wato sahihul Buhari, da kuma muslim shima a cikin sahihu Muslim, a cikin babin rashin lafiyar Annabi (saww) cewa: Abudllahi dan Abbas yana cewa: Yayin da Annabi ya kwanta rashin lafiya - wacce daga ita ne ya yi wafati, ya

Buhari ya raito a cikin littafin Wato sahihul Buhari, da kuma muslim shima a cikin sahihu Muslim, a cikin babin rashin lafiyar Annabi (saww) cewa: Abudllahi dan Abbas yana cewa: Yayin da Annabi ya kwanta rashin lafiya - tvshia.com/file/0/11403-f-hoosa.mp4